Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 3:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

(Sai Og, Sarkin Bashan, ne kaɗai ya ragu daga cikin Refayawa. Gadonsa na ƙarfe ne. Gadon yana nan a Rabbah ta Ammonawa. Tsawonsa kamu tara, faɗinsa kuma kamu huɗu ne.)

Karanta cikakken babi M. Sh 3

gani M. Sh 3:11 a cikin mahallin