Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 19:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

don kada mai bin hakkin jini ya bi shi da zafin fushinsa, ya cim masa, saboda nisan hanyar, har ya kashe shi, ko da yake bai cancanci mutuwa ba, tun da ya ke ba ƙiyayya tsakaninsa da abokinsa a dā.

Karanta cikakken babi M. Sh 19

gani M. Sh 19:6 a cikin mahallin