Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 19:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

misali, idan mutum ya tafi jeji, shi da abokinsa don su saro itace. Da ya ɗaga gatari don ya sari itace, sai ruwan gatarin ya kwaɓe daga ƙotar, ya sari abokinsa har ya mutu. Irin wannan mai kisankai zai gudu zuwa ɗaya daga cikin biranen don ya tsira,

Karanta cikakken babi M. Sh 19

gani M. Sh 19:5 a cikin mahallin