Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na daɗe ina tunani ƙwarai a kan wannan abu duka, yadda Allah yake sarrafa ayyukan masu hikima da na adalai, har da ƙaunarsu da ƙiyayyarsu. Ba wanda ya san abin da zai faru nan gaba.

Karanta cikakken babi M. Had 9

gani M. Had 9:1 a cikin mahallin