Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 9:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba wani bambanci. Makoma ɗaya ce, ta adali da ta mugu, da ta mutumin kirki da ta marar kirki, da ta tsattsarka da ta marar tsarki, da ta masu yin sujada da ta marasa yi. Mutumin kirki bai fi mai zunubi ba. Wanda ya yi rantsuwa bai fi wanda bai yi ba.

Karanta cikakken babi M. Had 9

gani M. Had 9:2 a cikin mahallin