Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 9:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga'al, ɗan Ebed, ya ce, “Wane ne Abimelek har mu mutanen Shekem za mu bauta masa? Ashe, ba Yerubba'al ne mahaifinsa ba, Zebul kuma shugaban yaƙinsa? Don me za mu bauta masa? Ku yi aminci ga kakanku Hamor, tushen kabilarku!

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:28 a cikin mahallin