Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Mah 9:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka tafi gona, suka ɗebo inabi, suka matse, suka yi biki a gidan gunkinsu. Suka ci, suka sha, suka zazzagi Abimelek.

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:27 a cikin mahallin