Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 7:89 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk lokacin da Musa ya shiga alfarwa ta sujada domin ya yi magana da Ubangiji, sai ya ji Ubangiji yana magana da shi daga bisa murfin akwatin alkawari, a tsakanin kerubobi masu fikafikai biyu.

Karanta cikakken babi L. Kid 7

gani L. Kid 7:89 a cikin mahallin