Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 7:84-88 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga jimillar hadayun da shugabanni goma sha biyu suka kawo domin keɓewar bagaden:farantan azurfa goma sha biyu da kwanonin azurfa goma sha biyu, duka nauyinsu shekel dubu biyu da ɗari huɗucokulan zinariya goma sha biyu, nauyinsu duka shekel ɗari da ashirin cike da kayan ƙanshibijimai goma sha biyu, da raguna goma sha biyu, da 'yan raguna goma sha biyu bana ɗaya ɗaya, da kuma hadaya ta gari da za a haɗa da waɗannan domin hadaya ta ƙonawaawaki goma sha biyu domin hadaya don zunubibijimai ashirin da huɗu, da raguna sittin, da awaki sittin, da 'yan raguna bana ɗaya ɗaya guda sittin domin hadaya ta salama.

Karanta cikakken babi L. Kid 7

gani L. Kid 7:84-88 a cikin mahallin