Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 2:18-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙungiyoyin kabilar Ifraimu za su sauka su kafa tutarsu a sashin yamma a ƙarƙashin jagorancin shugabanninsu, kamar haka, Kabilar Shugaba Jimilla Ifraimu Elishama ɗan Ammihud 40,500 Manassa Gamaliyel ɗan Fedazur 32,200 Biliyaminu Abidan ɗan Gideyoni 35,400 Jimilla duka, (108,100) dubu ɗari da takwas, da ɗari ɗaya daidai.Ƙungiyoyin Ifraimu za su zama na uku a jerin.

Karanta cikakken babi L. Kid 2

gani L. Kid 2:18-24 a cikin mahallin