Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 2:25-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙungiyoyin kabilar Dan za su sauka su kafa tutarsu a sashin arewa a ƙarƙashin jagorancin shugabanninsu, kamar haka, Kabila Shugaba Jimilla Dan Ahiyezer ɗan Ammishaddai 62,700 Ashiru Fagiyel ɗan Okran 41,500 Naftali Ahira ɗan Enan 53,400 Jimilla duka, (157,600) duba ɗari da hamsin da bakwai, da ɗari shida.Ƙungiyoyin Dan za su bi daga bayan duka.

Karanta cikakken babi L. Kid 2

gani L. Kid 2:25-31 a cikin mahallin