Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Lawiyawa ɗauke da alfarwa ta sujada za su kasance a tsakanin ƙungiyoyi biyu na farko da biyun da suke daga ƙarshe. Kowace ƙungiya za ta yi tafiya kamar yadda aka dokace ta ta zauna a zango, wato kowacce ta yi tafiya a ƙarƙashin tutarta a matsayinta.

Karanta cikakken babi L. Kid 2

gani L. Kid 2:17 a cikin mahallin