Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Kid 2:10-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙungiyoyin kabilar Ra'ubainu za su sauka su kafa tutarsu a sashin kudu a ƙarƙashin jagorancin shugabanninsu, kamar haka, Kabila Shugaba Jimilla Ra'ubainu Elizur ɗan Shedeyur 46,500 Saminu Shelumiyel ɗan Zurishaddai 59,300 Gad Eliyasaf ɗan Deyuwel 45,650 Jimilla duka, 151,450) duba ɗari da hamsin da ɗaya, da ɗari huɗu da hamsin.Ƙungiyoyin kabilar Ra'ubainu za su bi bayan na Yahuza.

Karanta cikakken babi L. Kid 2

gani L. Kid 2:10-16 a cikin mahallin