Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 23:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne ƙayyadaddun idodi na Ubangiji da za su riƙa yi domin sujada. Za su miƙa hadayu ga Ubangiji, wato, hadaya ta ƙonawa, da hadaya ta gari, da ta sadakoki, da hadayu na sha. Za a miƙa kowace hadaya a ranarta.

Karanta cikakken babi L. Fir 23

gani L. Fir 23:37 a cikin mahallin