Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 23:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan idodi ƙari ne a kan lokatan sujada da aka saba, hadayun kuma ƙari ne a kan kyautan da aka saba bayarwa, kamar su hadaya don cika wa'adi, da hadaya ta yardar rai da suke bayarwa ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Fir 23

gani L. Fir 23:38 a cikin mahallin