Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

L. Fir 23:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kwana bakwai ɗin za su riƙa miƙa hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji. A rana ta takwas kuma sai su yi muhimmin taro na sujada, su miƙa hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji. Rana ce ta yin sujada, kada su yi aiki.

Karanta cikakken babi L. Fir 23

gani L. Fir 23:36 a cikin mahallin