Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 7:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Joshuwa ya ce, “Don me ka wahalshe mu? Kai ma, Ubangiji zai wahalshe ka yau!” Dukan Isra'ilawa suka jajjefe su da duwatsu, suka ƙone su da wuta.

Karanta cikakken babi Josh 7

gani Josh 7:25 a cikin mahallin