Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 7:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka tara tsibin duwatsu a kansu. Tsibin duwatsun kuwa yana nan har wa yau. Sa'an nan Ubangiji ya huce daga zafin fushinsa. Domin haka ana kiran wurin Kwarin Akor, wato azaba, har wa yau.

Karanta cikakken babi Josh 7

gani Josh 7:26 a cikin mahallin