Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 7:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuwa tare da dukan Isra'ilawa suka ɗauki Akan, ɗan Zera, da azurfar, da alkyabbar, da sandan zinariya, da 'ya'yansa mata da maza, da shanunsa, da jakunansa, da tumakinsa, da alfarwarsa, da dukan abin da yake da shi, suka kawo su a Kwarin Akor.

Karanta cikakken babi Josh 7

gani Josh 7:24 a cikin mahallin