Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 7:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa ya aika da manzanni, suka sheƙa a guje zuwa alfarwar, suka tarar da abubuwan a binne cikin alfarwarsa da azurfa a ƙarƙashi.

Karanta cikakken babi Josh 7

gani Josh 7:22 a cikin mahallin