Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 7:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin kayan ganimar na ga wata kyakkyawar alkyabba irin ta Shinar, da shekel dari biyu na azurfa, da sandan zinariya mai nauyin shekel hamsin, sai na yi ƙyashi, na kwashe su, ga su a binne a ƙasa a alfarwata da azurfa a ƙarƙashi.”

Karanta cikakken babi Josh 7

gani Josh 7:21 a cikin mahallin