Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ruwan da yake gangarowa ya tsaya, ya tattaru wuri ɗaya, ya yi soro daga nesa kusa da Adam, birnin da yake kusa da Zaretan. Ruwan kuma da yake gangarowa zuwa Tekun Araba, wato Tekun Gishiri, aka yanke shi ɗungum. Jama'a kuwa suka haye daura da Yariko.

Karanta cikakken babi Josh 3

gani Josh 3:16 a cikin mahallin