Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 3:14-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

(Da kaka Urdun yakan yi cikowa makil.) Jama'a fa, suka tashi daga alfarwansu don su haye Urdun. Firistocin da suke ɗauke da akwatin alkawari suna gaba. Da firistocin suka tsoma ƙafafunsu cikin ruwa daga gefe,

Karanta cikakken babi Josh 3

gani Josh 3:14-15 a cikin mahallin