Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'ad da Isra'ilawa duka suna tafiya a kan sandararriyar ƙasa a cikin Urdun, firistoci kuwa waɗanda suke ɗauke da akwatin alkawari na Ubangiji suka yi ta tsayawa a bisa sandararriyar ƙasa a tsakiyar Urdun har al'ummar ta gama hayewa.

Karanta cikakken babi Josh 3

gani Josh 3:17 a cikin mahallin