Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 24:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan na kawo ku a ƙasar Amoriyawa, waɗanda suka zauna a wancan hayin Urdun, waɗanda kuma suka yi yaƙi da ku, na kuwa ba da su gare ku, na hallaka su, kuka mallaki ƙasarsu.

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:8 a cikin mahallin