Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 24:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'ad da suka yi mini kuka, na sa duhu a tsakaninsu da Masarawa, na sa teku ta shafe Masarawa. Da idonku kun ga abin da na yi wa Masar, kuka kuma zauna a jeji da daɗewa.

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:7 a cikin mahallin