Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 24:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma Balak, ɗan Ziffor, Sarkin Mowab, ya tashi ya yi yaƙi da Isra'ila, har ya gayyaci Bal'amu, ɗan Beyor, ya zo ya la'anta ku.

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:9 a cikin mahallin