Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 20:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda ya yi kisankan sai ya tsere zuwa ɗaya daga cikin biranen, ya tsaya a bakin ƙofar birnin, ya bayyana wa dattawan garin abin da ya same shi. In sun ji, sai su shigar da shi a birnin, su ba shi wurin zama, ya zauna tare da su.

Karanta cikakken babi Josh 20

gani Josh 20:4 a cikin mahallin