Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 20:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin idan wani mutum ya yi kisankai ba da niyya ba, ba kuma da saninsa ba, sai ya tsere zuwa can. Biranen za su zama muku mafaka daga mai bin hakkin jini.

Karanta cikakken babi Josh 20

gani Josh 20:3 a cikin mahallin