Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 17:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutanen kabilan Yusufu suka ce, “Ƙasar tuddai ba ta ishe mu ba, ga kuma Kan'aniyawa da suke zaune a filin, da waɗanda suke a Bet-sheyan da ƙauyukanta, da waɗanda suke cikin Kwarin Yezreyel suna da karusan ƙarfe.”

Karanta cikakken babi Josh 17

gani Josh 17:16 a cikin mahallin