Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 17:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuma ya ce wa jama'ar gidan Yusufu, wato kabilar Ifraimu da ta Manassa, “Ku babbar jama'a ce, ga shi kuma, kuna da ƙarfi, ba kashi ɗaya kaɗai za ku samu ba,

Karanta cikakken babi Josh 17

gani Josh 17:17 a cikin mahallin