Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 17:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuwa ya amsa musu, ya ce, “Idan ku babbar jama'a ce, har ƙasar tuddai ta Ifraimu ta kāsa muku, to, sai ku shiga jeji ku sheme wa kanku wuri a ƙasar Ferizziyawa da ta Refayawa.”

Karanta cikakken babi Josh 17

gani Josh 17:15 a cikin mahallin