Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Josh 17:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kabilan Yusufu suka ce wa Joshuwa, “Me ya sa ka ba mu rabon gādo guda ɗaya? Ga shi kuwa, muna da jama'a mai yawa, gama Ubangiji ya sa mana albarka.”

Karanta cikakken babi Josh 17

gani Josh 17:14 a cikin mahallin