Dukan mutanenki za su yi abin da yake daidai,Za su kuwa mallaki ƙasar har abada.Ni na dasa su, ni na yi suDomin su bayyana girmana ga duka.