Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 60:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har ma da iyalin da suka fi ƙanƙanta da ƙasƙanci,Za su zama babbar al'umma,Kamar al'umma mai iko.Zan sa wannan ya faru nan da nanSa'ad da lokacin da ya dace ya yi.Ni ne Ubangiji!”

Karanta cikakken babi Ish 60

gani Ish 60:22 a cikin mahallin