Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 60:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kwanakin baƙin cikinki za su ƙare.Ni, Ubangiji, zan zama madawwamin haskenki,Mai daɗewa fiye da na rana da na wata.

Karanta cikakken babi Ish 60

gani Ish 60:20 a cikin mahallin