Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 60:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Rana ba za ta ƙara zama haskenki da rana ba,Ko wata ya zama haskenki da dare.Ni, Ubangiji, zan zama madawwamin haskenki,Hasken ɗaukakata zai haskaka a kanki.

Karanta cikakken babi Ish 60

gani Ish 60:19 a cikin mahallin