Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 51:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Zan ji juyayi a kan Sihiyona,Da dukan masu zama a kufanta.Ko da yake ƙasarta hamada ce, zan sa ta zama lambu,Kamar lambun da na dasa a Aidan.Murna da farin ciki za su kasance a can,Da waƙoƙi na yabo da godiya zuwa gare ni.

Karanta cikakken babi Ish 51

gani Ish 51:3 a cikin mahallin