Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 51:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi tunani a kan kakanku Ibrahim,Da Saratu, wadda kuke zuriyarta.Sa'ad da na kira Ibrahim ba shi da ɗa,Amma na sa masa albarka, na ba shi 'ya'ya,Na sa zuriyarsa suka yi yawa.

Karanta cikakken babi Ish 51

gani Ish 51:2 a cikin mahallin