Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 45:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Isra'ila,“Dukiyar Masar da ta Habasha za ta zama taku,Dogayen mutanen Seba kuma za su zama bayinku,Za su bi ku suna a ɗaure da sarƙoƙi.Za su rusuna a gabanku su tuba, su ce,‘Allah yana tare da ku, shi kaɗai ne Allah.’ ”

Karanta cikakken babi Ish 45

gani Ish 45:14 a cikin mahallin