Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 45:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni kaina na iza Sairus ya yi wani abu,Don ya cika nufina ya daidaita al'amura.Zan miƙar da kowace hanyar da zai yi tafiya a kai.Zai sāke gina birnina, wato Urushalima,Ya kuma 'yantar da mutanena da suke bautar talala.Ba wanda ya yi ijara da shi, ko ya ba shi rashawa don ya yi wannan.”Ubangiji Mai Runduna ne ya faɗi wannan.

Karanta cikakken babi Ish 45

gani Ish 45:13 a cikin mahallin