Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 42:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka ya sa mu ji zafin fushinsa,Mu kuma sha wahalar da yaƙi ya kawo.Fushinsa ya yi ƙuna cikin dukan Isra'ila kamar wuta,Amma ba mu taɓa sanin abin da yake faruwa ba,Ba mu koyi kome daga wannan ba ko kaɗan.

Karanta cikakken babi Ish 42

gani Ish 42:25 a cikin mahallin