Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 42:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wane ne ya ba da Isra'ila ga masu waso?Ubangiji ne kansa, shi wanda muka yi wa zunubi!Ba mu iya zama kamar yadda yake so mu yi ba,Ko mu yi biyayya da koyarwarsa da ya ba mu.

Karanta cikakken babi Ish 42

gani Ish 42:24 a cikin mahallin