Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 37:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ishaya ya ce wa sarki Hezekiya, “Ga alama a kan abin da zai faru. Da bana da baɗi sai gyauro za ku ci, amma a shekara ta biye za ku iya shuka hatsi ku kuma girbe shi, ku dasa kurangar inabi ku ci 'ya'yan.

Karanta cikakken babi Ish 37

gani Ish 37:30 a cikin mahallin