Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 35:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a yi babbar karauka a can,Za a kira ta, “Hanyar Tsarki.”Ba mai zunubi da zai taɓa bi ta wannan hanya,Ba wawayen da za su ruɗar da waɗanda suke tafiya can.

Karanta cikakken babi Ish 35

gani Ish 35:8 a cikin mahallin