Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 35:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yashi mai ƙuna kuma zai zama tafki,Ƙeƙasasshiyar ƙasa kuma za ta cika da maɓuɓɓugai.Inda diloli suka yi zama,Ciyawar fadama da iwa za su tsiro.

Karanta cikakken babi Ish 35

gani Ish 35:7 a cikin mahallin