Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 16:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gonakin da suke kusa da Heshbon, da gonakin inabin da suke Sibma an lalatar da su, gonakin inabin nan waɗanda ruwan inabinsu suke sa masu mulkin al'ummai su bugu. Da kurangunsu sun taɓa yaɗuwa zuwa gabas har suka kai birnin Yazar da cikin hamada, wajen yamma kuma sai da suka dangana da gefen Tekun Gishiri.

Karanta cikakken babi Ish 16

gani Ish 16:8 a cikin mahallin