Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 16:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Mowab za su yi kuka saboda wahalar da suke sha. Dukansu za su yi kuka sa'ad da suka tuna da kyakkyawan abincin da suka riƙa ci a birnin Kir-hareset. Za a kore su har su fid da zuciya.

Karanta cikakken babi Ish 16

gani Ish 16:7 a cikin mahallin