Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 49:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda zaki yakan fito daga cikin kurmin Urdun, garin ya fāda wa babban garken tumaki, haka zan sa nan da nan su gudu daga gare ta. Zan naɗa wani wanda na zaɓa, gama wa yake kama da ni? Wa zai yi ƙarata? Ina makiyayin da ya isa ya yi gāba da ni?

Karanta cikakken babi Irm 49

gani Irm 49:19 a cikin mahallin