Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 49:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da zai faru ga Edom zai zama daidai da abin da ya faru ga Saduma, da Gwamrata, da biranen da suke kusa da su, a lokacin da aka kaɓantar da su. Ba wanda zai zauna cikinta, ba wanda kuma zai yi zaman baƙunci a cikinta, ni Ubangiji na faɗa.

Karanta cikakken babi Irm 49

gani Irm 49:18 a cikin mahallin